Musa Bako Maremi 🇳🇬
@musambakoBorn on 31/October. Work at gombe state gsm village. Live in tudun wada shamaki ward, near A A Aliyu plaza. Alh maremi resident.
Similar User
@Sagiru02
@MustaphaAri2
@MuhammadUmar__
@shaawaachiroma
@aybauchi
@Wabilli
@OceceHussaini
Today, I Have The honor of Attend The inauguration Ceremony of New Executives, Directorates and Strateges,Technical Committee and Advisory Concil of Gombe State PDP Social Media, a Crucial Step of Correctness. I Also Thank Hon. Abubakar Dalibi (uban doma).
Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wabar katuhu Yan uwa yau ina tafe da tambaya ce amma da iya manoma nake A matsayinka na manomi shin kokasan menene sunan wannan abun dayake riqe a hanuna? Ina sauraro daga gakeru a comment section🔽 @bbchausa
I just claimed my free 2000 $AIDOGS just for being a Tomarket user. Signup and claim yours now: t.me/Aidogs_bot?sta…
Got $DOGS?? Join me on AIDOGS and be a part of the dog revolution. Earn 2,500 $AIDOGS when you signup. Start here: t.me/Aidogs_bot?sta…
Babban daraktan hukumar kula da leken asiri ta Najeriya Ahmed Rufai Abubakar ya mika wa Shugaba Tinubu takardar bukatar yin murabus daga mukaminsa @_mai_daraja @BelloGaladanchi @HKauran @OfficialPDPNig @atiku
Don Allah ina gwamnatin? - Sun gagara kare rayukanku - Sun gagara kare dukiyoyinku - Sun gagara kare mutuncinku - Sun gagara kare hankulanku - Sun gagara kare lafiyarku
Insha Allah
“Do not lose hope in Allah’s mercy” 📌 (Qur'an 39 : 53)
Fada bada kaiba! Yanzu hakadai inaga talakawan arewa maso yammacin Nigeria sunfara fahimtar ta inda aka hau tanan yakamata a sauqo, koba komai idan @GovUmarGandujee ya matsa zasu iya samun sauqi kwatankwacin yanda suka samu a matsawar @elrufai Hayya jala!
Jira! Jira! Jira! Have you ever seen the differences between educatee and uneducated person,? @BelloGaladanchi @kahuturarara
NEXT LEVEL: The Vampires that sucked Kano treasury dry
Talakawan arewa masu abun mamaki Kunci Taliyarsa, kunsa Suturarsa, kun karbi yan'kudadensa kuma kuzo kumasa alqunutu. Kai! Lamarin tinubu abarwa Allah. @bulamabukarti @BelloGaladanchi @officialABAT
Kamasu @BelloGaladanchi
Dan-Kishin Kasa, Jagoran Talakawan Jihar Kano yace afutowa da Al'ummar Jihar Kano Shinkafar su! Muna Godiya Dan-Sarki 🔥
Jinjina ga shugaban yan gwagwarmaya na shekarar 2024 @BelloGaladanchi Mucigaba da tafiya kawai, ka dira kan kowane gafiya mukuwa muna riqe da tarkon har 2027 insha Allahu.
A matsayinka na matashi maison ganin an shawo kan wasu manyan matsalolin kasarmu 🇳🇬 Zabi mutum 1 acikin wadannan biyun; @BelloGaladanchi @kahuturarara
United States Trends
- 1. Carti 38,5 B posts
- 2. Sam Howell 5.845 posts
- 3. Geno 17,4 B posts
- 4. Packers 54,6 B posts
- 5. Seahawks 34,1 B posts
- 6. #GoPackGo 9.496 posts
- 7. #BaddiesMidwest 12 B posts
- 8. Klay 11,7 B posts
- 9. Mona Lisa 30,4 B posts
- 10. Mavs 9.783 posts
- 11. #YellowstoneTV 7.719 posts
- 12. Seattle 20,5 B posts
- 13. Hazuki 8.955 posts
- 14. Romeo Doubs 3.280 posts
- 15. #njSSE 11,5 B posts
- 16. Josh Allen 52,9 B posts
- 17. Weeknd 13,5 B posts
- 18. Alex Bruesewitz 6.982 posts
- 19. Grizzlies 6.511 posts
- 20. #GBvsSEA 8.736 posts
Something went wrong.
Something went wrong.