@badamasi_ajingi Profile picture

BADAMASI ISMAIL AJINGI

@badamasi_ajingi

Take life easy

Joined August 2022

Yadda Iyayenmu suka sadaukar da ƙarfunsu da lokacinsu wajan gina mana rayuwa, Ubangiji ka gina musu gida a gidan Aljannah!🤲

Tweet Image 1

Barkanmu da shan ruwa da fatan munsha ruwa lfy Allah ya karbi ibadunmu yasa muna cikin yan tattun bayi amen RAMADAN KAREEM

Tweet Image 1

Yau Kenan 02-02-2023 Daga Ofishin Mai Girma Zababban Shugaban Karamar Hukumar Ajingi Hon.Murtala Uba Muhammad Danbayye (Sabon Shafi)🙋🙋🙋 Yayin Daya Jagoranci Rabon Baiwa Matasa Kimanin Mutum (22) Takardun Daukar Aiki (Offers) Dafatan Allah ya Saka Masa da Mafificin Alkhairi

Tweet Image 1

Zababben shugaban karamar hukumar ajingi kenan da tawagarsa awajen taro rally a wudil da garko Allah yabamusa'a sabon shafin alheri BADAMASI ISMAIL AJINGI

Tweet Image 1

Gugan karfe Sha kwaramniya

Tweet Image 1

Bola tunubu a kano yau 4-1-2023

Tweet Image 1

Tallafin kayan rusau ga wadanda iftila'in ambaliyar ruwa ta shafa daga shugaban karamar hukumar ajingi hon murtala uba muhammad dan bayye AJINGI BADAMASI ISMAIL AJING

Tweet Image 1

Plenary proceedings of the House of Representatives for Wednesday , November 30, 2022 Hon. Abdullahi Mahmoud Gaya, Member House of Representatives Gaya, Ajingi and Albasu federal constituency and Chairman committee on petroleum and downstream resources. 30-11-2022

Tweet Image 1

#SGKSSM #SGKSSM KAI TSAYE DAGA RANO. Yanzu haka ana can ana gudanar da muhimmiyar Bita ga Wasu daga cikin Jama'ar kudan cin kano. Inda ake basu horo, a Karshe za'a basu abubuwan Dogaro da kai da kuma Jari. Allah ya sakawa Sanata Gaya da Alheri

Tweet Image 1

Masha Allah AMG Allah yakara riko da hannayenka

Tweet Image 1

Mai hali baya fasawa kokarinsa na taimakawa matasa Dan dogaro da Kansu yauma zababben shugaban karamar hukumar ajingi hon murtala ubah Muhammad Dan bayye ya sake gwangwaje mutum shida da offer a bangaren lfy permanen and panssionable Wanda yan kungiyar Dan bayye social mutum uku

Tweet Image 1

Masha Allah garkuwan gaya ikon Allah

Tweet Image 1

GAWUNA COALITION MEDIA FORUM Alhamdulillah Su kansu Larabawa sai Farin ciki suke suna Rububin Daukar Hoto da Masoyin Annabi Muhammad SAW. Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ALLAH Ya tsare Gabanka da Bayanka OGA Allah ya biya maka bukatunka, Gwamnan Gobe da Ikon Allah

Tweet Image 1

#SGKSSM National Party Chairman na APC Sen. Abdullahi Adamu tare da tawagarsa sun zo gaisuwa gidan Sanata Kabiru Gaya yanzu haka a garin Abuja.. Muna Adduar Allah ya Amsa yabar zumunci

Tweet Image 1

Allah yakara lfy da nisan kwana mai amfani garkuwan gaya

Tweet Image 1

Assalamu alaikum. Fatan Alkhairi gareku 'yan uwa ma'abota amfani da kafar sadarwa, zanyi amfani da wannan dama don tallata haja ta, mun kawo kayan lemuka a farashi Mai sauqi #farashin sari. @ EXCELLENT PRINTS AJINGI, OPP. AJINGI POLICE STATION.

Tweet Image 1

Bakanmu da juma'a Allah ya karbi ibadunmu yasa muna cikin yan tattun bayi

Tweet Image 1

Innalillahi Wainna ilaihin Rajun... Allah yayiwa Barista Sadiq Kabir Gaya. Rasuwa Yanzu nan Allah yajikansa ya Gafarta masa. Janaiza karfe 4:00 Insha Allah. Allah yayi Masa Rahma Ameen

Tweet Image 1

Alhmdllh ala kulli halin Allah yakara rufamana asiri duniya da lahira

Tweet Image 1

United States Trends
Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.