@abbashaho Profile picture

modu kura gubio

@abbashaho

👨‍✈️ Safety Officer. Drive Safe to Stay Alive 💗

Similar User
𝕤𝕦𝕝𝕖𝕖𝕚𝕪𝕞𝕒𝕒𝕟🇳🇬🇳🇪🇩🇿🇹🇳🇮🇹 photo

@SulaimanSf3

awaara.jack photo

@JackAwaara

Batife photo

@Batife3

Ali Abdullahi S🐐 photo

@alibaba32676

E=mc2 👩‍🔬 photo

@mrcrmlsdlfdc

moh'd Abubakar Amtagu photo

@Realzimbo

GremaTijjaniBulama photo

@GremaTB

modu kura gubio Reposted

Ya Allah ka sa karshen rayuwar mu ya fi farkon rayuwar mu kyau da kwanciyar hankali🤲🏻


modu kura gubio Reposted

Reminder: 102 days to Ramadan allahumma ballagna Ramadan bil Amni wal' Iman Ameen.


modu kura gubio Reposted

A kula da sallah sannan kuma a kyautatawa iyaye.


modu kura gubio Reposted

'I am the Master and Leader of all of the children of Adam.' Sayyiduna Muhammad Rasoulillah ﷺ


modu kura gubio Reposted

Manzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Na hore ku da tsayuwar dare, domin ita ce al-adar salihan bayi da suka gabace ku, Kuma kusantuwa ne ga Ubangijinku, mai kankare zunubi, mai Kuma hana laifi.” [Tirmizy ya ruwaito shi, Albani ya inganta shi]


modu kura gubio Reposted

Idan kana Taimako domin Allah, zaka samu kwanciyar hankali, sannan babu kai babu takaicin Butulci Mutane.


modu kura gubio Reposted

Avoid the unhappy and unlucky.


modu kura gubio Reposted

Allah kasa muyi aure kafin mu mutu 🤲🔥


modu kura gubio Reposted

Ion care about money u show me loyalty I fw you the most🤞🏾🤞🏾


modu kura gubio Reposted

Abunda ka nema ka samu shine ke kawo dukiya, abunda ka ɗauka ka bayar kuma shi ke kawo arziki da farinciki.


modu kura gubio Reposted

Duk mutumin da bazai amfani rayuwarka ba, ka rabu dashi ko waye.....saboda a duniya ake taimako, lahira kowa ta kanshi yake.


modu kura gubio Reposted

Kar a manta, idan za'a kwanta bacci a karanta: - Subhanallah - 33 - Alhamdulillah - 33 - Allahu Akbar - 34


modu kura gubio Reposted

Posting dina na yau zan fara da Godiya da Allah Ubangijin Talikai , Mai Rayawa da Kashewa , Bai Haifa ba , Ba’a haife shi ba , Mai Azurta wanda yaso a sanda ya so , Ya Allah ka sadamu da Arziqin Duniya da Allah .


modu kura gubio Reposted

Stop chasing after people that are not even looking back at you.


modu kura gubio Reposted

Ko kabi Allah, ko kar kabi Allah, dole sai ka koma ga Allah.🧏‍♂️


modu kura gubio Reposted

Rayuwar ma deh qarshen ta duk mutuwa zamuyi. Allah yasa mu cika da imani.


modu kura gubio Reposted

“Idan kana so kaji daɗin Rayuwa kabi Allah kawai.”


modu kura gubio Reposted

Corps Marshal and the Head of Service at the 56th International Conference and Exhibition Theme: *managing people and businesses for resilience* held at China hotel today, 15th October, 2024.

Tweet Image 1
Tweet Image 2

modu kura gubio Reposted

The things we take for granted someone else is praying for.


Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.