Ahlul Faidhati Mai Diwani Group
@MaidiwanigroupWe are committed to propagate the Teachings of Sheikh Ibrahim Niass (RTA) under the guidance of Shehu Isma'il Umar Almaddah (Mai Diwani Group), Kaduna, Nigeria.
Similar User
@AnatomyOfSufism
@Inyassgallery
@Niasse1900
@Muassasa_Africa
@_Danfaila
@Safeworld_xyz
@Abdlrhman_BTO
@Ta_Annaby
@AtTijaniyyah_
@yv8vf
@Sufimun
@wadman_waduud
@sani37
@MukhtarBarhama
@HafizSani14
Filin Dausayin Musulunci a Jaridar LEADERSHIP Hausa da Shehu Isma'ila Umar Almadda yake gabatarwa duk mako. Shiga wannan link da ke ƙasa domin karanta cikakken darasin: hausa.leadership.ng/siffofin-manzo…
Alhamdu Lillah Hadiyyar Bajimin Sa Na HUDU (4) ga Manzon Allah (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass (RTA), bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani), a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, Kaduna. Alhamis, 16/03/1446BH (19/9/2024) Wal Abdu Lillah
Alhamdu Lillahi. Shehu Ismaila Umar Almadda Ya sauka Katsina lafiya domin gabatar da Maulidin Annabi (SAW) da za a yi Yau Laraba, 15 ga Rabi'ul Auwal 1446BH (18/09/2024), a Unguwar Alkali da ke cikin farin Katsina. Wal Abdu Lillah
Alhamdu Lillah Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani) ya gabatar da shiri na musamman a kan Maulidin Manzon Allah (SAW) na bana 1446BH/2024 a gidan Radiyon Jami'ar Jihar Kaduna (KASU), yau Litinin 16/09/2024 daidai da 13 ga Rabi'ul Auwal 1446BH. Wal Abdu LILLAH
Alhamdu Lillahi. Hadiyyar Babban RAGO ga Manzon Allah (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass (RTA), bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani), a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, Kaduna. Yau Litinin, 13 ga Rabi'ul Auwal 1446BH (16/9/2024) Wal Abdu Lillah
Zaman Maulidin Manzon Allah (SAW) Na Haihuwa NIYABA GA SHEHU IBRAHIM INYASS (RTA) bisa jagorancin SHEHU ISMA’ILA UMAR ALMADDA (MAI DIWANI) a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, da ke Kaduna. Daren 12 ga Rabi'ul 1446BH daidai da 14/9/2024) WAL ABDU LILLAH
MAULIDIN MANZON ALLAH (SAW) 1446BH/2024 Hadiyyar Bajimin Sa Na BIYU ga Manzon Allah (SAW) Niyaba ga Sahibul Faidhati Shehu Ibrahim Inyass (RTA), bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani), a Zawiyyarsa Kaduna, Nigeria. Alhamis, 9/03/1446BH (12/9/2024).
Alhamdu Lillah Zaman Maraba Da Maulidin Annabi (SAW), 1446BH/2024, DAY 8 Daga Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Yau Laraba, 8 ga Rabi'ul Auwal 1446 (11/9/2024) Wal Abdu Lillah
Alhamdu Lillah Zaman Maraba Da Maulidin Annabi (SAW), 1446BH/2024, DAY 6 Daga Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani). Yau Litinin, 6 ga Rabi'ul Auwal 1446 (9/9/2024) Wal Abdu Lillah
Alhamdu Lillah MAULIDIN MANZON ALLAH (SAW) 1446/2024 Hadiyyar Bajimin Sa na farko ga Manzon Allah (SAW) Niyaba ga Shehu Ibrahim Inyass (RTA), bisa jagorancin Shehu Isma'ila Umar Almadda (Mai Diwani), a Zawiyyar Ahlul Faidhati Mai Diwani Group, Kaduna. Asabar 4/3/ 1446 (7/8/2024)
United States Trends
- 1. Clemson 9.544 posts
- 2. Travis Hunter 20,9 B posts
- 3. Heisman 9.426 posts
- 4. Colorado 76,4 B posts
- 5. Zepeda 3.648 posts
- 6. Ty Simpson N/A
- 7. Dabo 1.653 posts
- 8. Tyler Warren N/A
- 9. Arkansas 27,9 B posts
- 10. Ceyair Wright N/A
- 11. DJ Lagway N/A
- 12. Utah 36 B posts
- 13. #iubb N/A
- 14. Quinn 15,2 B posts
- 15. Narduzzi N/A
- 16. Pentagon 113 B posts
- 17. Cam Coleman 1.485 posts
- 18. Chris Wright 2.737 posts
- 19. #SkoBuffs 5.440 posts
- 20. FAMU 1.188 posts
Who to follow
-
Anatomy of sufism
@AnatomyOfSufism -
Inyass Gallery
@Inyassgallery -
Shaykh Ibrahim Niasse رضي الله عنه
@Niasse1900 -
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
@Muassasa_Africa -
Jamilu Muhammad Sabo
@_Danfaila -
Safe-World📲
@Safeworld_xyz -
AbdulRahman Lawan
@Abdlrhman_BTO -
Giddo Annabijo♥️
@Ta_Annaby -
يا رسول الله
@AtTijaniyyah_ -
Yusuf
@yv8vf -
Muntaka Ahmad Sufi
@Sufimun -
Abdul ودود 🇵🇸
@wadman_waduud -
Muhammad sani
@sani37 -
MUKHTAR ISHAQ MUKHTAR
@MukhtarBarhama -
🇸🇳 ¹9øø-¹975 {{baye's boy}} { ﷺ❤️}👷🏻
@HafizSani14
Something went wrong.
Something went wrong.