KiruRabiu's profile picture. ู…ุดุงุงู„ู„ุฉ

๐š๐™ฐ๐™ฑ๐™ธ๐š„_๐™บ๐™ธ๐š๐š„

@KiruRabiu

ู…ุดุงุงู„ู„ุฉ

Joined November 2022
Similar User
lekanquadrijr1's profile picture.

@lekanquadrijr1

adukwu_ehi's profile picture. Am boss lady

@adukwu_ehi

OlaDeji13208641's profile picture. Ready for the BEST LIFE ahead of me โค๏ธ๐Ÿ˜˜

@OlaDeji13208641

Mutun yana iya goge dukkan Alherin ka gaba daya saboda da kuskuranka guda daya. Ita kuma rahamar Allah ta goge duk kurkuranka saboda Alherin ka guda daya. Da zamu shagala wajan neman yardar Allah akan neman yardar mutane da zaifi Alheri. Khairan insha Allah rabbi aduk lamuranmu

KiruRabiu's tweet image. Mutun yana iya goge dukkan Alherin ka gaba daya saboda da kuskuranka guda daya.
Ita kuma rahamar Allah ta goge duk kurkuranka saboda Alherin ka guda daya.
Da zamu shagala wajan neman yardar Allah akan neman yardar mutane da zaifi Alheri.
Khairan insha Allah rabbi aduk lamuranmu

Nifa yanxu ankai matakin da duk wani lamarin soyayya dariya yake bani ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

KiruRabiu's tweet image. Nifa yanxu ankai matakin da duk  wani lamarin soyayya dariya yake bani ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

๐š๐™ฐ๐™ฑ๐™ธ๐š„_๐™บ๐™ธ๐š๐š„ Reposted

Ka gama shan wuya wajen gina gida Rana tsaka wata figigiyar yarinya tabigi kirji tace gidanta, ina jin takaici ๐Ÿคฆโ€โ™‚๏ธ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”๐Ÿคฃ

Abdulilu1's tweet image. Ka gama shan wuya wajen gina gida
 Rana tsaka wata figigiyar yarinya tabigi kirji tace gidanta, ina jin takaici ๐Ÿคฆโ€โ™‚๏ธ๐Ÿ˜‚๐Ÿ’”๐Ÿคฃ

Nace kada a manta wannan strike dinfa banda Hisbah suna nan a bakin aiki STAY SAFE ๐Ÿ˜€


United States Trends
Loading...

Something went wrong.


Something went wrong.